Exodus 39:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kuma saƙa taguwa ta efod da shuɗi duka, aikin gwani mai saƙa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ سَاڧَ دُواْغُوَرْ رِغَا مَيْ كَلَرْ ضُوً بُلَ؞ عَكَسَا عٜىٰڢُوادْ عَبِسَ وَنَّنْ رِغَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma saƙa taguwa ta falmaran da shuɗi duka.