Exodus 39:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka bubbuga zinariya ta zama falle, suka yayyanka ta zare-zare don su yi saƙa da ita, tare da zane na shuɗi, da na shunayya, da na jan zare, da na lallausan lilin, aikin gwani mai fasaha.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ بُبُّغَ ظِينَارِيَ تَذَمَ ڢَلّٜىٰ، عَكَ يَيَّنْكَ تَذَمَ ظَرٜىٰ دُواْمِنْ عَيِ أَدُوانْ سَاڧَ تَرٜىٰدَ ظَرٜىٰنَّنْ مَيْ كَلَرْ ضُوً بُلَ دَ مَيْ كَلَرْ جَرْ غَرُورَا دَ مَيْ كَلَرْ جَا دَ كُمَ ظَرٜىٰنْ لِيلِنْ مَيْݣَوْ، عَيْكِنْ ڠُونِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An kuma buga zinariya fake-fake, suka yanyanka ta zare-zare don su yi saƙa da ita tare da zane na shuɗi, da na shunayya, da na mulufi, da na lallausan lilin, aikin gwani mai fasaha.