Exodus 39:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan suka ɗaura shi da shuɗiyar igiya a gaban rawanin, yadda Ubangiji ya umarci Musa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَسَا وَطَنْ ڧَرَمِنْ أَلُّواْ إِغِيَرْ دَ عَكَيِ دَ ظَرٜىٰ مَيْ كَلَرْ ضُوً بُلَ، دُواْمِنْ أَ عِيَ طَوْرَ شِ عَكَنْ هُولَرْ ڢِرِسْتِ، بِسَغَ يَدَّ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْثِ مُوسَٰى؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ɗaura shi da shuɗiyar igiya a gaban rawanin kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.