Exodus 39:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka aka gama dukan aikin tabanakul da Tentin Sujada. Israโilawa suka yi kome yadda Ubangiji ya umarci Musa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููููู ุนููู ุบูู
ู ุฏููููู ุนููููููู ุชูููฐููุชููู ููุณูููุซูููฐููุฑู ููููููููฐูู ุ ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููููู ูููุงูู
ูููฐ ุจูุณูุบู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซู ู
ููุณููฐูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuwa aka gama dukan aiki na alfarwa ta sujada. Isra'ilawa suka yi shi kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.