Exodus 39:41 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da kuma saƙaƙƙun rigunan da ake sawa don hidima a wuri mai tsarki, duk da tsarkakan riguna na Haruna firist da rigunan ’ya’yansa maza, sa’ad da suke hidima a matsayin firistoci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ رِيغُنَ مَاسُ أَدُوانْ سَاڧَ نَهَنُّ دُواْمِنْ حِدِمَ ثِكِنْ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے دَ رِيغُنَ مَاسُ ڟَرْكِے نَ هَٰرُونَ ڢِرِسْتِ دَ رِيغُنَ نَیَیَنْسَ مَظَا دُواْمِنْ حِدِمَرْسُ تَڢِرِسْتُواْثِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da tufafin ado na aiki a Wuri Mai Tsarki, wato tsarkakan tufafin Haruna firist, da tufafin 'ya'yansa maza don su yi aikin firistoci.