Exodus 4:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
na gaya maka, “Ka bar ɗana yă tafi domin yă yi mini sujada.” Amma ka ƙi ka bari yă tafi, saboda haka zan kashe ɗan farinka.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَغَيَ مَكَ كَبَرْ طَانَ يَتَڢِے، دُواْمِنْ يَجٜىٰ يَيِ مِنِ سُجَّدَ؞ عَمَّا تُنْدَيَكٜىٰ كَاڧِ كَيَرْدَ مَسَ يَتَڢِے، تُواْ، ذَنْكَشٜىٰ طَنْكَ نَڢَارِ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ce maka ka bar ɗana ya tafi domin ya bauta mini, amma in ka ƙi ka bar shi ya tafi, yanzu zan kashe ɗan fārinka.”’