Exodus 4:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Ziffora ta ɗauki dutsen ƙanƙara mai ci, ta yanke loɓar ɗanta ta taɓa ƙafafun Musa da shi. Ta ce, “Tabbatacce kai angon jini ne a gare ni.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا ظِڢُّواْرَ مَاتَرْسَ تَا طَوْكِ دُوڟٜىٰنْ يَنْكَ مَيْثِ تَيَنْكٜىٰ ڢَتَرْ أَذَّكَرِنْ طَنْتَ دَشِ، تَتَٻَ غَبَنْ مُوسَٰى دَ ڢَتَرْ أَذَّكَرِنْ تَثٜىٰ «حَڧِيڧَ، تَوُرِنْ وَنَّنْ ظُبْدَ جِنِ، أَنْ تَبَّتَرْ دَ دَنْغَنْتَكَرْمُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ziffora ta ɗauki ƙanƙara ta yanke loɓar ɗanta, ta taɓa gaban Musa da shi, ta ce, “Kai angon jini kake a gare ni.”