Exodus 4:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ƙyale shi. (A lokacin ta ce “angon jini,” tana nufin kaciya.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ كُوَ يَڨَلٜىٰشِ؞ سَيْتَثٜىٰ «كَيْ أَنْ‌غُوانْ دَ عَكَ تَبَّتَرْ دَ دَنْ‌غَنْتَكَرْسَ تَكَاثِيَ نٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Ubangiji ya ƙyale shi. Ta kuma ce, “Kai angon jini ne,” saboda kaciyar.