Exodus 4:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce, “Jefa shi ƙasa.” Musa ya jefa shi ƙasa, sai sandan ya zama maciji, Musa kuwa ya gudu daga gare shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ «جٜىٰڢَشِ ڧَسَا؞» سَعَدَّ مُوسَٰى يَجٜىٰڢَ سَنْدَنْ ڧَسَا، سَنْدَنْ يَا ذَمَ مَثِيجِ؞ مُوسَٰى كُوَ يَا رَظَنَ يَا شٜىٰڧَ دَ غُدُ دَغَ وُرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, “Jefa shi ƙasa.” Sai ya jefa shi ƙasa, sandan ya zama maciji, Musa kuwa ya yi gudunsa.