Exodus 4:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Ubangiji ya ce, “Sa hannunka cikin rigarka.” Sai Musa ya sa hannunsa cikin rigarsa, sa’ad da ya fitar da shi, sai hannun ya a kuturce fari fat, kamar ƙanƙara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَسَاكٜىٰثٜىٰ وَ مُوسَٰى «كَسَا حَنُّنْكَ ثِكِنْ رِغَرْكَ؞» مُوسَٰى كُوَ يَيِ حَكَ؞ سَعَدَّ يَڢِتَرْدَ حَنُّنْسَ، حَنُّنْ يَا رُڢُ دَ ثُوتَرْ ڢَتَرْ جِكِے، يَيِ ڢَرِ ڢَتْ كَمَرْ أَوْدُغَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya sāke ce masa, “Sa hannunka cikin ƙirjinka.” Sa'ad da ya fitar da shi, ga hannunsa a kuturce fari fat.