Exodus 4:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce, โYanzu, mayar da hannunka a rigarka.โ Sai Musa ya sa hannunsa cikin rigarsa, da ya fitar da shi, sai hannun ya koma kamar sauran jikinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ยซููู
ูููุฑูุฏู ุญูููููููู ุซููููู ุฑูุบูุฑูููุยป ู
ููุณููฐู ูููู ูููู ุญูููุ ุณูุนูุฏูู ฺููขูุชูุฑู ุฏูุดูุ ุณููู ุญููููููุณู ูููููุงูู
ู ููุงฺขููู ููู
ูุฑู ุณูููุฑููู ุฌูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuma ya ce masa, โMai da hannunka cikin ฦirjinka.โ Sai ya mai da hannunsa cikin ฦirjinsa. Sa'ad da ya fitar da shi, ga hannun ya koma kamar sauran jikinsa.