Exodus 4:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Ubangiji ya ce, “In ba su gaskata ba, ko kuma ba su kula da mu’ujiza ta fari ba, wataƙila su gaskata da ta biyun.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ كُوَ يَثٜىٰ «عِدَنْ بَسُ غَسْكَتَكَبَ، بَسُ كُمَ غَسْكَتَ وَنَّنْ عَلَمَ تَڢَرْكُواْبَ، وَتَڧِيلَ ذَاسُ غَسْكَتَ تَبِيُنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuma ya ce, “Idan kuma ba su gaskata ka ba, ba su kuma kula da mu'ujiza ta fari ba, ya yiwu su gaskata ta biyun.