Exodus 4:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in ba su gaskata muโujizan nan biyu ba, ko kuwa ba su saurare ka ba, sai ka ษibo ruwa daga Nilu, ka zuba a busasshiyar ฦasa. Ruwan da ka ษebo daga kogin zai zama jini a ฦasar.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ุญูุฑู ุจูุณู ุบูุณูููุชู ููุทูููููู ุนูููู
ู ุจูููุจูุ ุจูุณู ููู
ู ูููู ุฏู ู
ูุบูููุฑูููุจูุ ุณููู ููุทูุจู ุถููู ุฏูุบู ุซููููู ูููุงูุบููู ูููู ููุธูุจู ุนููููู ุจููุณูุดููููุฑู ฺงูุณูุงุ ุณูุนูุฏูู ููููููููุ ุถููู ุฐููู ุฐูู
ู ุฌููู ุนููููู ุจููุณูุดููููุฑู ฺงูุณูุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ba su gaskata mu'ujizan nan biyu ba, ba su kuma kula da maganarka ba, sai ka ษibi ruwa daga Kogin Nilu, ka zuba bisa busasshiyar ฦasa. Ruwan zai zama jini a bisa busasshiyar ฦasa.โ