Exodus 40:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ka shafe bagaden hadaya ta ƙonawa da kayansa; ka keɓe bagaden, zai zama mai tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ ظُبَاوَ بَغَدٜىٰنْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا دَ دُكَنْ كَايَنْ عَيْكِنْسَ مَنْ كٜىٰٻٜىٰوَ، كَكٜىٰٻٜىٰشِ دَ ڟَرْكِے؞ تَهَكَ بَغَدٜىٰنْ ذَيْ كَسَنْثٜىٰ دَ ڟَرْكِے سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka shafa wa bagade na ƙona hadaya da kayayyakinsa duka man domin ka tsarkake shi, bagaden kuma zai zama mafi tsarki.