Exodus 40:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka kawo Haruna da ’ya’yansa a ƙofar Tentin Sujada ka wanke su da ruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَعَنً ذَاكَ كَٰوُاْ هَٰرُونَ دَ یَیَنْسَ مَظَا أَغَبَنْ ڧُواْڢَرْ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ، كَوَنْكٜىٰسُ دَ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka kuma kawo Haruna da 'ya'yansa maza a ƙofar alfarwa ta sujada, ka yi musu wanka da ruwa.