Exodus 40:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya shimfiɗa tentin a bisa tabanakul, ya kuma sa murfi a bisa tentin, yadda Ubangiji ya umarce shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَشِمْڢِطَا ڢَتُنْ بَبَّنْ تٜىٰنْتِ عَبِسَ تٜىٰنْتِنْ كَسَنْثٜىٰوَرْ يَهْوٜىٰهْ ، سَعَنً يَڧَارَ شِمْڢِطَا أَبِنْ رُڢٜىٰوَ نَڢَتُنْ دَبُّواْبِے عَكَيْ، بِسَغَ يَدَّ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْثِ مُوسَٰى؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya shimfiɗa murfi a bisa alfarwa ya rufe alfarwar kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.