Exodus 40:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya sa teburin a Tentin Sujada, a gefen arewa na tabanakul waje da labulen.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے أَغَبَنْ بَبَّنْ لَبُلٜىٰنْ يَأَجِيٜىٰ تٜىٰبُرِنْ أَغٜىٰڢٜىٰنْ أَرٜىٰوَ نَتٜىٰنْتِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa ya sa teburin cikin alfarwa ta sujada, a wajen gefen arewa na alfarwa, a gaban labulen.