Exodus 40:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sa bagaden hadaya ta ƙonawa kusa da ƙofar tabanakul, Tentin Sujada, sa’an nan ya miƙa hadaya ta ƙonawa da hadaya ta gari a kansa, yadda Ubangiji ya umarce shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُسَ دَ ڧُواْڢَرْ شِغَ تٜىٰنْتِنْ يَكَڢَ بَغَدٜىٰنْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا، يَكُمَ مِيڧَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا دَ هَدَايَ تَهَڟِ، بِسَغَ يَدَّ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْثِ مُوسَٰى؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma sa bagade na ƙona hadaya a ƙofar alfarwa ta sujada, sa'an nan ya miƙa hadaya ta ƙonawa da ta gari kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.