Exodus 40:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sa akwatin Alkawari a cikinsa, sa’an nan ka rufe shi da labule.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ أَجِيٜىٰ عَݣُوتِنْ شَيْدَرْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ عَثِكِ، كَسَا بَبَّنْ لَبُلٜىٰنْ دَ ذَيْ تَرٜىٰ عَݣُوتِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ka sa akwatin alkawari a cikinta sa'an nan ka kāre shi da labule.