Exodus 40:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sa daro tsakanin Tentin Sujada da bagade, ya kuma zuba ruwa a cikinsa don wanki,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَسَا ڧَتُوانْ ݣُونُوانْ أَڟَكَانِنْ تٜىٰنْتِنْ كَسَنْثٜىٰوَرْ يَهْوٜىٰهْ دَ بَغَدٜىٰنْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا، سَعَنً يَظُبَ ضُوَ عَثِكِنْ ڧَتُوانْ ݣُونُواْ دُواْمِنْ وَنْكَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma sa daro a tsakanin alfarwa ta sujada da bagaden, sa'an nan ya zuba ruwa a ciki don wanka.