Exodus 40:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sukan yi wanka a duk saโad da suka shiga Tentin Sujada, ko in suka kusaci bagade, yadda Ubangiji ya umarci Musa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููููููู ูููููู ุณูุนูุฏูู ุณูููููฐ ุดูุบู ุซููููู ุชูููฐููุชู ูููุงู ููู
ู ุณูุนูุฏูู ุณููู ููุณูููุซู ุจูุบูุฏูููฐููุ ุจูุณูุบู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซู ู
ููุณููฐูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'ad da suke shiga cikin alfarwa ta sujada, da sa'ad da sukan kusaci bagaden kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.