Exodus 40:35 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa bai iya shiga Tentin Sujada ba domin girgije ya riga ya sauka a kansa, ษaukakar Ubangiji kuwa ta cika tabanakul.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ุจููู ุนููู ุดูุบู ุซููููู ุชูููฐููุชููู ุณูุฏููู ุจูุ ุณูุจููุงูุฏู ฺงูููุดููู ุบูุฑูุบูุฌูููฐูู ููุฐููููู ุนูุจูุณู ุชูููฐููุชูููุ ุญูุตูููููฐูู ุทูููููููุฑู ููููููููฐูู ููุซููู ุชูููฐููุชููู ููุณูููุซูููฐููุฑู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa bai iya shiga alfarwa ta sujada ba domin girgijen yana zaune a bisanta, ษaukakar Ubangiji kuma ta cika alfarwa.