Exodus 40:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin tafiyar Isra’ilawa duka, sukan kama tafiyarsu ne a duk sa’ad da girgijen ya tashi daga kan tabanakul.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ سَعَدَّ ڧُنْشِنْ غِرْغِجٜىٰنْ يَتَاشِ دَغَ كَنْ تٜىٰنْتِنْ، سَيْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُتَاشِ دَغَ ذَنْغُوانْ سُكَامَ حَنْيَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Cikin tafiyar Isra'ilawa duka, sukan kama tafiyarsu ne a duk sa'ad da girgijen ya tashi daga kan alfarwa.