Exodus 40:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idan girgijen bai tashi ba, ba za su tashi ba, sai a ranar da ya tashi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ ڧُنْشِنْ غِرْغِجٜىٰنْ بَيْتَاشِبَ، سُو مَا بَذَاسُ تَاشِبَ، سَيْ لُواْكَثِنْدَ يَتَاشِ تُكُنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan girgijen bai tashi ba, su kuma ba za su tashi ba, sai a ranar da ya tashi.