Exodus 40:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka ɗauki man shafewa ka shafe tabanakul da duka abin da yake cikinsa; ka keɓe shi da dukan kayayyakinsa, zai zama tsarkake.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ذَاكَ طَوْكِ مَنْ كٜىٰٻٜىٰوَ، كَظُبَوَ تٜىٰنْتِنْ دَ دُكْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ ثِكِنْسَ، كَكٜىٰٻٜىٰشِ دَ ڟَرْكِے دَ دُكَنْ كَايَنْ دَسُكٜىٰ ثِكِنْسَ؞ تَهَكَ كُوَ ذَاسُ كَسَنْثٜىٰ دَ ڟَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka ɗauki man keɓewa, ka shafa wa alfarwa da dukan abin da yake cikinta, domin ka tsarkake ta da kayayyakinta duka, za ta kuwa zama tsarkakakkiya.