Exodus 5:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga bisani sai Musa da Haruna suka tafi wurin Fir’auna suka ce, “Ga abin da Ubangiji, Allah na Isra’ila ya ce, ‘Bari mutanena su tafi domin su yi mini biki a hamada.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ نَنْ سَيْ مُوسَٰى دَ هَٰرُونَ سُكَ تَڢِے وُرِنْ سَرْكِے ڢِرْعَوْنَ؞ سُكَثٜىٰ مَسَ «إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، ‹كَبَرْ جَمَعَتَ سُتَڢِے، دُواْمِنْ سُيِ مِنِ بِكٍ سُجَّدَ عَثِكِنْ دَاجِ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan wannan Musa da Haruna suka tafi gaban Fir'auna, suka ce, “Ga abin da Ubangjiji Allah na Isra'ila ya ce, ‘Bar jama'ata su tafi domin su yi mini idi cikin jeji.”’