Exodus 5:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai shugabannin masu aikin gandu suka fita suka gaya wa mutanen Isra’ila, “Ga abin da Fir’auna ya ce, ‘Ba zan ƙara ba ku tattaka ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ شُوغَبَنِّنْ عَيْكِنْ دُواْلٜىٰ دَ مَاسُ لُورَ دَ عَيْكِ سُكَ تَڢِے سُكَ سَنَرْدَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا ثٜىٰوَ «سَرْكِے ڢِرْعَوْنَ يَثٜىٰ بَذَيْ سَاكٜىٰ تَنَدَ مُكُ ثِيَوَ بَكُمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai shugabannin aikin gandu da manyan jama'a suka tafi suka faɗa wa jama'a cewa, “Ga abin da Fir'auna ya ce, ‘Ba zan ba ku budu ba.