Exodus 5:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tafi ku nemo wa kanku tattaka duk inda za ku samu, amma ba za a rage aikinku ba ko kaɗan.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كُتَڢِے كُنٜىٰمِ ثِيَوَرْكُ دَ كَنْكُ دَغَ دُكْ عِنْدَ ذَاكُ عِيَ سَامُواْوَ؞ عَمَّا ڢَا بَذَاعَ ضَغٜىٰ مُكُ كُواْ غُدَا طَيَ دَغَ ثِكِنْ يَوَنْ بُلُواكْ دَ دَا كُكٜىٰيِبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku je, ku da kanku, ku nemi budu inda duk za ku iya samowa, amma daɗai, ba za a sawwaƙe muku aikinku ba.”’