Exodus 5:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka mutane suka warwatsu ko’ina a Masar domin tattara bunnun da za su yi amfani da su, maimakon tattaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتَنٜىٰنْ سُكَ وَرْوَڟُ كُواْعِنَ عَڧَسَرْ مَصَرْ دُواْمِنْ تَتَّارَ ثِيَوَرْ يِنْ بُلُواكْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai jama'a suka watsu ko'ina cikin ƙasar Masar, suna tattara budu.