Exodus 5:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shugabannin gandu suka dinga matsa musu suna cewa, โ€œKu cika aikin da aka bukace ku na kowace rana kamar yadda kuke yi saโ€™ad da kuke da tattaka.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ูู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุฏููˆุงู’ู„ูœู‰ูฐ ุณูู†ู’ูŠู ุชูŽู…ูŽุงฺŸูŽ ู…ูุณู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุณููŠููŠูŽูˆูŽู†ู’ ุจูู„ููˆุงูƒู’ ู†ูŽูƒููˆุงู’ูˆูŽุซูœู‰ูฐ ุฑูŽุงู†ูŽุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุฏูŽุง ุณููƒูŽู†ู’ูŠู ุงู”ูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐ ุชูŽู†ูŽุฏูŽ ู…ูุณู ุซููŠูŽูˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shugabannin aikin gandun suka matsa musu, suna cewa, โ€œSai ku cika aikinku na kowace rana daidai yadda kuke yi a dฤ lokacin da ake ba ku budu.โ€