Exodus 5:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Manyan Israโilawa da suke bi da aikin gandu suka gane cewa sun shiga uku, saโad da aka gaya musu, โBa za ku rage yawan tubulan da aka bukace ku ku yi na kowace rana ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ู
ูุงุณู ูููุฑู ุฏู ุนููููู ุณููู ุบูุงููููฐ ุซูููฐูู ููููููู ุณููู ุดูุบู ุนูููุ ุณูุนูุฏูู ุนูููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุจูุฐูุงูู ุถูุบูููฐ ูููุงู ุฏู ุบูุฏูุง ุทููู ุฏูุบู ุซููููู ูููููู ุจููููุงูู ูููููุงูููุซูููฐ ุฑูุงูู ุฏู ุฏูุง ููููููููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Manyan Isra'ilawa suka ga lalle sun shiga uku, da yake aka ce dole su cika yawan tubali da aka yanka musu kowace rana.