Exodus 5:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya koma wurin Ubangiji ya ce, โYa Ubangiji, don me ka kawo wahala a kan mutanen nan? Abin da ya sa ka aiko ni ke nan?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ููุณููฐู ูููููุงูู
ู ููุฑููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ยซููุง ุนูุจูููโุบูุฌู ุ ู
ูููฐููุณูุง ููุฌููฐููุงููู ู
ูุชูููููฐูููู ฺููููงูููุซูุ ู
ูููฐููุณูุง ููุงุนูููููููฐูู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya koma wurin Ubangiji, ya ce, โYa Ubangijina, me ya sa ka jawo wa wannan jama'a masifa? Me ya sa ka aike ni?