Exodus 5:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma sarkin Masar ya ce wa, โMusa da Haruna, don me kuke hana mutane yin aikinsu? Ku koma wurin aikinku!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณูุฑููููู ู
ูุตูุฑู ููุซูููฐ ูู ู
ููุณููฐู ุฏู ูููฐุฑูููู ยซุฏููุงููู
ูููฐ ููููููฐ ุญููู ู
ูุชูููููฐ ูููู ุนูููููููุณูุ ูููููุงูู
ู ููุฑููู ุนููููููููู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Sarkin Masar ya ce wa Musa da Haruna, โMe ya sa kuke hana jama'ar yin aikinsu? Ku tafi wurin aikin gandunku.โ