Exodus 5:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kada ku ƙara ba wa mutanen ciyawar tattaka domin su yi tubula, bari su tafi su tattara tattaka da kansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَذَاكُ ڧَارَ تَنَدَ وَمُتَنٜىٰنَّنْ ثِيَوَ تَيِنْ بُلُواكْ كَمَرْ دَا بَ؞ كُسَاسُ سُتَڢِے سُنٜىٰمِ ثِيَوَ دَ كَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Nan gaba kada ku ƙara ba mutanen nan budu na yin tubali kamar dā. Ku sa su, su tafi, su tara budu da kansu.