Exodus 6:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na bayyana ga Ibrahim, ga Ishaku da kuma ga Yaฦub a matsayin Allah Maษaukaki, amma sunan nan nawa Ubangiji, ban bayyana kaina a gare su ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบู ุงููุจูุฑููฐูููู
ูุ ุบู ุงููุณูุญููฐฺงูุ ุบู ููุนฺูงููุจู ููุจูููููู ูููููู ุงูููููู ู
ููู ุฅูููููุงู ุฏููู ุ ุนูู
ููุง ุฏู ุซููููููููุฑู ู
ูุนูููุฑู ุณูููููู ููููููููฐูู ุ ุจูููุณูุง ุณูููุณูููู ุฏูุดููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na bayyana ga Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu a kan ni Allah Maษaukaki ne, amma sunan nan nawa, Yahweh, ban sanasshe su ba.