Exodus 7:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce wa Musa, โDuba, na maishe ka kamar Allah ga Firโauna, ษanโuwanka Haruna kuma zai zama annabinka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููุซูููฐ ูู ู
ููุณููฐู ยซุบูุงุดูุ ุฐูููุณูุง ููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุงูููููู ุบู ฺขูุฑูุนูููููุ ุทูููุนููููููู ูููฐุฑูููู ูููู ุฐููู ููู
ูุบููู ุงููู
ูุฏูุฏููููู ููู
ูุฑู ุงูููููุจูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce wa Musa, โDuba, zan maishe ka kamar Allah ga Fir'auna. ฦan'uwanka, Haruna kuwa, zai zama manzonka.