Exodus 7:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ka ce masa, ‘ Ubangiji, Allah na Ibraniyawa, ya aiko ni in faɗa maka, Ka bar mutanena su tafi domin su yi mini sujada a hamada. Amma har yanzu ba ka yi biyayya ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كَڢَطَا وَ ڢِرْعَوْنَ ثٜىٰوَ نِے يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِبْرَانِيَاوَا يَعَيْكٜىٰكَ وُرِنْسَ يَثٜىٰ، ‹كَبَرْ جَمَعَتَ سُتَڢِے، دُواْمِنْ سُيِ مِنِ سُجَّدَ أَدَاجِ؞ عَمَّا غَاشِ حَرْ يَنْذُ بَكَ كَسَ كُنّٜىٰبَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka faɗa wa Fir'auna cewa, ‘Ubangiji Allah na Ibraniyawa ya aike ni gare ka da cewa ka saki jama'ar Ubangiji domin su yi masa hidima a jeji. Amma ga shi, har yanzu ba ka yi biyayya ba.