Exodus 7:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji ya ce, da wannan za ka san cewa ni ne Ubangiji. Da sandan da yake hannuna zan bugi ruwan Nilu, zai kuma zama jini.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ โนุชูููุฑููู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุฐููููู ุฐูุงููุณููู ุซูููฐูู ููููููฐ ููููููููฐูู ุ ุบูุงุดูุ ุฐููู ุจูุบู ุถููู ูููู ุฏู ุณูููุฏูููููู ุฏูููููููฐ ุงูู ููููููููุ ุถููู ูููู ุฐููู ุฐูู
ู ุฌูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, za ka sani shi ne Ubangiji ta wurin abin da zan aikata. Zan bugi ruwan Nilu da sandan da yake hannuna, ruwan kuwa zai rikiษe ya zama jini.