Exodus 7:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kifi a ciki Nilu za su mutu, ruwan kuma zai yi ɗoyi; Masarawa ba za su iya shan ruwansa ba.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كِڢَيٜىٰنْ كُواْغِنْ ذَاسُمُتُ، كُمَ كُواْغِنْ ذَيْ يِوَرِ سُواْسَيْ، يَدَّ مَصَرَاوَا بَذَاسُ عِيَشَنْ ضُوً بَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kifayen da suke cikin Nilu za su mutu. Nilu kuwa zai yi ɗoyi, har da Masarawa ba za su iya shan ruwansa ba.”’