Exodus 7:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce wa Musa, โKa ce wa Haruna, โKa ษauki sandanka, ka miฦa hannunka kan ruwan Masar, kan kogunansu da rafuffukansu da kududdufansu da kuma dukan tafkunansu, za su zama jini.โ Jini zai kasance koโina a Masar, har ma a cikin abubuwan ajiyar ruwansu da aka yi da itace da kuma dutse.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ูู ู
ููุณููฐู ยซฺขูุทูุง ูู ูููฐุฑูููู ููุทููููู ุณูููุฏูููุณู ููู
ฺููงูุดู ุนูุจูุณู ุถูููููููฐูู ู
ูุตูุฑูุ ููุชููุงู ุนูุจูุณู ูููุงูุบููู ุฏู ูููููููุงููููู ุถููู ุฏู ุชฺูขููููู ุฏู ุฏููููู ู
ููปููปููุบูุฑู ุถูููุ ุฏููุงูู
ููู ุถููู ููุฐูู
ู ุฌููู ุนููููุงูุนููู ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ ุญูุฑู ู
ูุง ุฏู ุถููู ุฏู ุนููููู ุงููุฌูููุฑูุณู ุนูุซููููู ุบููุงูุฑู ุฏู ุถูููุฏูุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuma ya ce wa Musa ya faษa wa Haruna ya ษauki sandansa ya miฦa shi a bisa ruwayen Masar, da kogunansu, da rafuffukansu, da fadamunsu, da dukan tafkunansu don ruwansu ya zama jini. Jini zai kasance ko'ina a ฦasar Masar, i, har ma cikin randuna.