Exodus 7:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka faɗi kome da na umarce ka, ɗan’uwanka Haruna kuwa zai faɗa wa Fir’auna, yă bar Isra’ilawa su fita daga ƙasarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ أَبِنْدَ نَعُمَرْثٜىٰكَ سَيْ كَڢَطَا وَطَنْعُوَنْكَ هَٰرُونَ، شِيكُوَ ذَيْ ڢَطَا وَ ڢِرْعَوْنَ يَبَرْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُڢِتَ دَغَ ڧَسَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai za ka faɗa wa Haruna, ɗan'uwanka, dukan abin da na umarce ka, shi kuwa zai faɗa wa Fir'auna ya bar Isra'ilawa su fita ƙasa tasa.