Exodus 7:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa da Haruna suka yi yadda Ubangiji ya umarta. Ya ษaga sandansa a gaban Firโauna da bayinsa, ya bugi ruwan Nilu, dukan ruwan kuwa ya zama jini.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ุฏู ูููฐุฑูููู ูููู ุณููููู ุฏูููุฏููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐุณูุ ุงููุบูุจููู ฺขูุฑูุนููููู ุฏู ุฏูุชููุงููููุณู ูููฐุฑูููู ููู
ฺููงู ุณูููุฏูููุณู ููุจูุบู ุถููู ูููุงูุบููู ููููุ ุณููู ุฏููููู ุถููู ูููุงูุบููู ููุฐูู
ู ุฌูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa da Haruna kuwa suka yi daidai kamar yadda Ubangiji ya umarta. Sai Haruna ya ta da sandansa sama ya bugi ruwan Nilu a gaban Fir'auna da fฤdawansa. Dukan ruwan Nilu kuwa ya rikiษe jini.