Exodus 7:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kifin da suke cikin Nilu suka mutu, kogin kuwa ya yi wari sosai yadda Masarawa ba su iya shan ruwan ba. Jini ya bazu koโina a Masar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺููขูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุซููููู ูููุงูุบููู ุณููู ู
ูุชูุ ูููุงูุบููู ูููู ูููู ูููู ููุฑู ฺจููุฑููู ุญูุฑู ู
ูุตูุฑูุงููุง ุจูุณู ุนููู ุดููู ุถูููููุณูุจูุ ูููุงูุนููู ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑู ุถููู ููุง ุฐูู
ู ุฌูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kifayen da suke cikin Nilu suka mutu. Nilu kuwa ya yi ษoyi, har Masarawa ba su iya shan ruwansa ba. Ko'ina kuma a ฦasar Masar akwai jini.