Exodus 7:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma bokayen Masar ma suka yi abubuwan nan da sihirinsu, sai zuciyar Firโauna ta taurare; bai saurari Musa da Haruna ba, kamar dai yadda Ubangiji ya riga ya faษa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ู
ูุงุณู ุฏูุจููุงู ฺููงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑู ุณูู ู
ูุง ุณููููู ุญููู ุชูููููููุฑูุณู ุชูุงููุณููุฑูุ ุณููู ุฐููุซูููุงุฑู ฺขูุฑูุนููููู ุชูุซููุบูุจูุฏู ุชูููุฑูุฑูููฐููุ ุจููู ูููู ููุณู ูููููููฐ ุบู ู
ููุณููฐู ุฏู ูููฐุฑูููู ุจูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุง ุฑูุบูุง ููุงูู ู
ูุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu sihiri kuma na Masar suka yi haka, su ma, ta wurin sihirinsu, don haka zuciyar Fir'auna ta daษa taurarewa, ya kuwa ฦi jin Musa da Haruna kamar yadda Ubangiji ya riga ya faษa.