Exodus 7:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A maimakon yă saurara, sai ya juya ya koma fadarsa, bai ma damu da abin da aka yi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِرْعَوْنَ كُوَ يَجُويَ يَكُواْمَ ثِكِنْ غِدَنْسَ نَسَرْكِے، بَيْمَا دَامُ دَ أَبِنْدَ يَكٜىٰ ڢَرُوَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya juya, ya koma fādarsa, bai ko kula da abin da aka yi ba.