Exodus 7:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ba zai saurare ku ba. Don haka zan miฦ™a hannuna a kan Masar, in murฦ™ushe ta da balaโ€™i iri-iri, bayan haka zan fitar da taron mutanen Israโ€™ila daga ฦ™asar Masar ta wurin hukuntaina masu girma.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ฺขูุฑู’ุนูŽูˆู’ู†ูŽ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ูƒูŽุณูŽ ูƒูู†ู‘ูœู‰ูฐ ุบูŽุฑูœู‰ูฐูƒูุจูŽุž ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุฐูŽู†ู’ ู…ููŠฺงูŽ ู‡ูŽู†ู‘ููˆู†ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุญููƒูู†ู’ุซู ู…ูŽุงุณู ฺŸูŽู†ูŽู†ูุž ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ ุญูŽูƒูŽ ุฐูŽู†ู’ ฺขูุชูŽุฑู’ุฏูŽ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุชูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ฺงูู†ู’โ€ŒุบููŠูŽ ฺงูู†ู’โ€ŒุบููŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Fir'auna ba zai kasa kunne gare ku ba, don haka zan miฦ™a hannuna a bisa Masar, zan fitar da rundunar jama'ata, wato Isra'ilawa, daga ฦ™asar Masar ta wurin hukuntaina masu iko.