Exodus 8:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan Musa da Haruna sun bar Fir’auna, Sai Musa ya yi kuka ga Ubangiji saboda kwaɗin da ya kawo a bisa Fir’auna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ حَكَ مُوسَٰى دَ هَٰرُونَ سُكَ ڢِتَ دَغَ غَبَنْ ڢِرْعَوْنَ؞ مُوسَٰى يَيِ كُوكَا غَ يَهْوٜىٰهْ دُواْمِنْ يَكَوَرْدَ ݣُوطِنَّنْ دَ يَحُكُنْتَ ڢِرْعَوْنَ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Musa da Haruna suka fita daga gaban Fir'auna, sai Musa ya roƙi Ubangiji ya kawar da kwaɗin nan da suka azabta wa Fir'auna.