Exodus 8:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya yi abin da Musa ya nema. Kwaɗin suka mutu a gidaje, da filaye, da kuma gonaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ كُوَ يَيِ يَدَّ مُوسَٰى يَضُواْڧَا؞ سَيْ ݣُوطِنْ دَسُكٜىٰ ثِكِنْ غِدَاجٜىٰ دَ نَڢِيلِنْ غِدَاجٜىٰ دَ نَڢِيلَيٜىٰنْ دَاجِ سُكَ مُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya karɓi addu'ar Musa, sai kwaɗin da suke cikin gida da waɗanda suke kewaye da gida, da waɗanda suke cikin saura suka mutu.