Exodus 8:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka ce wa Haruna, ‘Miƙa hannunka ka bugi ƙurar ƙasa,’ dukan ƙurar ƙasar Masar kuwa za tă zama ƙwari masu cizo.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ وَ مُوسَٰى «ڢَطَا وَ هَٰرُونَ يَمِيڧَ سَنْدَنْسَ يَبُغِ ڧُورَرْ ڧَسَرْ دُواْمِنْ تَذَمَ ݣُورْݣُوتَ عَكُواْعِنَ ثِكِنْ ڧَسَرْ مَصَرْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Musa ya faɗa wa Haruna ya miƙa hannunsa ya bugi ƙurar ƙasar, ta zama kwarkwata a ƙasar Masar.