Exodus 8:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai bokaye suka ce wa Firโauna, โWannan fa da hannun Allah a ciki.โ Amma zuciyar Firโauna ta taurare, bai kuwa saurara ba, kamar dai yadda Ubangiji ya riga ya faษa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุงุณู ุฏูุจููุงู ุณูููุซูููฐ ูู ฺขูุฑูุนููููู ยซุงููููุ ููููููู ุฅูููููุงูู ุงูููููู ููููฐุยป ุนูู
ููุง ุฐููุซูููุงุฑู ฺขูุฑูุนููููู ุชูุชูููุฑูุฑูููฐุ ุญูุฑู ุจููู ููุณู ูููููููฐ ุบู ู
ููุณููฐู ุฏู ูููฐุฑูููู ุจูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุง ุฑูุบูุง ููุงูู ู
ูุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai masu sihiri suka ce wa Fir'auna, โAi, wannan aikin Allah ne.โ Amma zuciyar Fir'auna ta taurare, har da bai kasa kunne ga Musa da Haruna ba, kamar yadda Ubangiji ya riga ya faษa.